<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>591</hymn_number>
<title>Zakka Mutum Gajere Ne LW591</title>
<lyrics>[V1]
 1) Zakka mutum gajere ne
 Gajere ne sosai
 Ya hau cikin wani durumi
 Don ya ga Ubangijinsa
 Don ya ga Ubangijinsa.

[V2]
 2) Sa'anda Yesu ya bi ta nan
 Ya duba itace, ya ce
 &quot;Zakka, ka yi hamzari, ka sabka,
 Zan zamna a gidanka
 Zan zamna a gidanka.</lyrics>
</song>